Me Ya Kawo ‘Yar Indiya Cikin ‘Yan Fashi Da Garkuwa Da Mutane Da Aka Kama A Lagos?


0

Daga El-farouq Jakada ‘Yan Sanda sun kama wasu gungun mutane da ake zargin ‘yan fashi da makami ne da yin garkuwa da mutane domin neman kudin fansa, akan babbar hanyar zuwa Ibadan da Lagos, inda aka yi bata-kashi kafin a yi nasarar cafke su wanda suka yi sadaniyar rasa ran wasu jami’an. A bangaren wanda […]

The post Me Ya Kawo ‘Yar Indiya Cikin ‘Yan Fashi Da Garkuwa Da Mutane Da Aka Kama A Lagos? appeared first on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *