An kama matar da take taimakawa mijinta sunayin fashi da makami


0

Daga El-farouq Jakada Dubun wasu mata da miji ta cika wadanda suke fashi da makami a Jahar Enugu, inda yan Sanda suka cika hannunsu dasu bayan samun rahotanni na zargin da ake musu. Yan Sanda sun tabbatar da faruwar lamarin inda suka gano suna anfani da karamar bingida kirar gida (fistol) domin gudanar da ayyukan […]

The post An kama matar da take taimakawa mijinta sunayin fashi da makami appeared first on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *