Mun Gaji Da Zura Ido Ana Kashe ‘Yan Arewa A Yankin Kudu, Cewar Sanata Wamakko


0

Daga Tukur Sani Kwasara Tsohon Gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai wakiltar Sokoto ta tsakiya Dr Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi kakkausar suka ga kungiyar IPOB da kuma shugabannin kabilar Ibo na kudancin Nijeriya akan kisan ‘yan Arewa a kudu. Wamakko ya ce” Ku daina fakewa da ‘yan kungiyar IPOB kuna kashe mana al’umma, ku […]

The post Mun Gaji Da Zura Ido Ana Kashe ‘Yan Arewa A Yankin Kudu, Cewar Sanata Wamakko appeared first on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *