Babbar Nasara Kan ‘Yan Ta’addan IPOB


0

Rundunar ‘yan sandar Nijeriya ta bayyana cewar ta yi nasarar hallaka wani babban kwamandan kungiyar IPOB masu rajin kafa kasar Biafra mai suna Dragon wanda kuma tsohon sojan Nijeriya ne. Rundunar ‘yan sandar ta ce ta yi nasarar hallaka Dragon ne tare da wasu mayakansa guda biyar. Daga Sani Twoeffect Yawuri

The post Babbar Nasara Kan ‘Yan Ta’addan IPOB appeared first on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *