Shugaban ‘Yan Sandan Nijeriya Ya Haramta Amfani Da Gilashin Mota Mai Duhu


0

Daga Jamilu El Hussain Pambegua Sabon Sufeton ‘yan sandan Nijeriya IGP Alkali Baba Usman ya sanar da haramta sanyawa motoci bakin gilashi mai duhu ga kowane mazaunin kasar. Sufeton ya bada umarni ga jami’an tsaro da su damke duk motar da suka kama sanye da bakin gilashin. Safeton ya dauki wannan matakin ne ganin irin […]

The post Shugaban ‘Yan Sandan Nijeriya Ya Haramta Amfani Da Gilashin Mota Mai Duhu appeared first on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *