An Kaddamar Da Waya Kirar Farko A Najeriya


0

Shugaban kasa Buhari ya kaddamar wayar Android ta farko da aka kera a Nigeria. Shugaba Buhari ya kaddamar da wayar ne yayin zaman majalisar zartarwa yau Laraba a fadar mulki ta Aso. Shugaba Buhari yace “Zan cigaba da yin kokari wajen ganin kasar mu ta samu cigaban da ya dace a sauran kwanakin da suka […]

The post An Kaddamar Da Waya Kirar Farko A Najeriya first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *