An Tuɓe Shugaban Limaman Masallacin Annabi Saboda Jinkirin Tayar Da Sallar Asuba


0

Shugaban Masallatai biyu mafi daraja a Saudiyya Sheikh Abdul Rahman Al Sudais ya tuɓe Daraktan da ke kula da limamai da ladanai a masallacin Manzon Allah a Madina. An tuɓe shi ne saboda samun jinkirin tayar da sallar Asuba bayan an kira Sallah na tsawon minti 45, kamar yadda Hukumomin da ke kula da Masallatan […]

The post An Tuɓe Shugaban Limaman Masallacin Annabi Saboda Jinkirin Tayar Da Sallar Asuba first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *