Cinema: Fim Din Makota Ya Hada Naira Miliyan 1 Da Dubu Dari 1


0

Fim din MAƘOTA ya haɗa kuɗi Naira Miliyan Ɗaya da Dubu Casa’in da Biyar (₦1,095,000) a kwanakin sa uku na karshen makon sa na farko. Bayan farawa da rashin kasuwa da fim din MAƘOTA yayi a ranar juma’a da aka sakeshi fim din ya shiga sahun finafinan da suka haɗa Milyan daya acikin kwana uku […]

The post Cinema: Fim Din Makota Ya Hada Naira Miliyan 1 Da Dubu Dari 1 first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *