Kimanin Mutane 20 Sun Kone Kurmus A Hadarin Mota A Jihar Jigawa


0

Daga Saf’one Sani Imam A safiyar yau Laraba, 9 ga watan Yuni an samu mummunan hadarin mota guda biyu kirar Hummer dauke da mutane ‘yan biki wanda ake tsammanin ‘yan asalin Jihar Jigawa ne, garin Bulangu dake karamar hukumar Kafin Hausa. A dalilin haka ne, sama da mutane ashirin suka kone kurmus a kan hanyar […]

The post Kimanin Mutane 20 Sun Kone Kurmus A Hadarin Mota A Jihar Jigawa first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *