Za A Raba Wa ‘Yan Nijeriya Miliyan Daya Naira 5,000 Kowanen Su A Tsawon Watanni Shida


0

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ‘yan Nijeriya miliyan ɗaya da matsalar cutar korona ta shafa za su riƙa karɓar Naira 5,000 a kowane wata har tsawon watanni shida. Ta ce wannan ya na cikin wani sabon shiri ne da ya fara aiki a farkon wannan shekarar da mutum 3,115 a Legas da Abuja, wanda yanzu […]

The post Za A Raba Wa ‘Yan Nijeriya Miliyan Daya Naira 5,000 Kowanen Su A Tsawon Watanni Shida first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *