Boko Haram Ta Nada Sabon Shugaba, Bakura Modu, Wanda Zai Maye Gurbin Marigayi Shekau


0

Daga Abubakar A. Adam Babankyauta Bakura Modu, shine wanda ya yi jawabin tabbatar da mutuwar Shekau a sabon bidiyon da kungiyar ta fitar yana karfafa ma mabiyansa gwiwa tare da cewa za su dauki fansar kisar Shekau a kan ISWAP. Sabon shugaban shine Bakura Modu wanda ya yi jawabi a bidiyon da kungiyar ta fitar […]

The post Boko Haram Ta Nada Sabon Shugaba, Bakura Modu, Wanda Zai Maye Gurbin Marigayi Shekau first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *