Hukumar ‘Yan Sanda Ta Karrama Shugaban KAROTA, Dr Baffa Babba ‘Dan’agundi Da Lambar Yabo Ta Girmamawa


0

Daga Indabawa Aliyu Imam Hukumar ‘yan sanda reshen jihar Kano ta karrama shugaban hukumomin Karota/C.P.C Dr Baffa Babba ‘Dan’agundi da lambar yabo ta girmamawa. Hukumar ta mika wannan lambar yabo ne ta hannun jami’inta S.P Magaji Musa Majiya wanda ke kula da rundunar masu lura da zirga-zirgar ababawan hawa na rundunar ‘yan sandan jihar Kano […]

The post Hukumar ‘Yan Sanda Ta Karrama Shugaban KAROTA, Dr Baffa Babba ‘Dan’agundi Da Lambar Yabo Ta Girmamawa first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *