Jami’an Tsaro Sun Kashe ‘Yan Bindiga Da Dama A Yayin Musayar Wuta A Jihar Zamfara


0

…an kashe ‘yan sanda hudu a yayin artabun Daga Ibrahim Da’u Mutuwa Dole An kashe jami’an tsaro biyar, da suka hada da ‘yan sanda hudu da wani jami’in NSCDC a yayin musayar wuta da ‘yan bindiga a yankin Gora Namaye da ke karamar hukumar Maradun ta jihar Zamfara. Rundunar ‘yan sandan jihar ta bakin kakakinta […]

The post Jami’an Tsaro Sun Kashe ‘Yan Bindiga Da Dama A Yayin Musayar Wuta A Jihar Zamfara first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *