Shugaban Ƙasar Nijer Ya Ba Da Umarnin Siyar Da Buhun Shinkafa ₦6,600


0

Rahotanni daga ƙasar Jamhuriyar Nijer Muhammad Bazoum, ya bada umarnin karya farashin buhun shinkafa a kasar inda ya ce daga yanzu buhun shinkafa ya koma kuɗin sefa jikka 7 da rabi wato 7,500FCEFA kimanin naira dubu 6,600 na Najeriya. Dama dai a makon da ya gabata ne gwamnatin ƙasar ta sanar da cewa ta bawa […]

The post Shugaban Ƙasar Nijer Ya Ba Da Umarnin Siyar Da Buhun Shinkafa ₦6,600 first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *