Yadda Fitaccen Ɗan Ƙwallo Ya Angwance Da Jarumar Fim


0

A ranar Juma’a, 18 ga watan Yunin shekarar 2021 ne aka ɗaura auren fitaccen ɗan wasan Ƙwallon Ƙafar nan na yankin Arewacin Najeriya, wato Abdullahi Shehu da Amaryar sa, jaruma a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, wato Naja’atu Muhammad Suleiman, wadda aka fi sani da ‘Murjanatu Ƴar Baba’. An dai ɗaura Auren ne jim […]

The post Yadda Fitaccen Ɗan Ƙwallo Ya Angwance Da Jarumar Fim first appeared on ArewaBlog.


Like it? Share with your friends!

0

0 Comments

Your email address will not be published. Required fields are marked *